Home
About
Terms of Use
Privacy Policy
World News
Labrin China da America
Ahmad Nasiru Haruna
Apr 9, 2025
5 Views
Ma'aikatar Kuɗi ta China ta sanar da ƙara harajin ne bayan Amurka ta kusan ninka haraji a kan kayan da ake kai mata daga China.Ma'aikatar ta ce ƙarin zai fara aiki daga ƙarfe 5 na safiyar Alhamis, agogon Najeriya.